Featured Post

Kannywood : Haka Muke So Mu Hade Kanmu Kada Siyasa Ta Raba Kawunan Mu

Taurarin fina-finan Hausa, Al-amin Buhari dake goyon bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP,Atiku Abubakar da kuma Bello Muhammad Bello, General BMB dake goyon bayan Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a yayin da suka dauki hoto tare.

Hakan na nuna yanda ake siyasa me tsafta.
ABOUT AREWAONEHello ArewaOne Is Welcome You To The Fantastic Website In Northern Nigeria, ArewaOne.com.ng Is Starting Published Articles Sound,Videos And Good Content.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment