Featured Post

Freebrowsing : MTN 00.0k With Tweakware 2019

No photo description available.

MTN 00.0k
With Tweakware :

Sabuwar Hanyar Samun Damar Unlimited Free Browsing and Download Batareda Data Ko Daya A Wayar Ba
.
Barkan Kuda Wannan Lokaci Ina Fata Anyi Zabe Lafiya Sannan Muna Addu, ar Wanda Yasamu Nasarar Lashe Zabe Allah Yabashi Ikon Cika Alqawarin Daya Dauka Tareda Adalci
Sannan Barkan Kuda
Sake Kasancewa Tareda Ni Kamar Yadda Nayi Muku Alqawarin Duk Sa, in Dana Samu Lokaci Zan Riqa Rubuto Muku Sababbin Darusa Na Musan Man
.
Yauna Kammala Fitar Muku Da Sabon Settings MTN Unlimited Free Browsing
Domin Wannan Kusan Yafi Duk Kanin Sauran Da Muka Sha Kawo Muku Su A Baya Kamar
Injector, psiphon, kpn,
Da Sauran Su
Wannan Sabon Settings Ne Wanda Na Hadasa Da Hannu Na
Abuna Farko Da Ya kamata Kafara Shine Ka Karanta Wannan Darasi Dakyau Sannan Inada Tabbacin Wannan Garabasar Yana Aiki A Kowace
.
Android Phone
Saika Shiga Nan Ka Dauko Tweakware Wanda Dashi Ne Zaka More Wannan Garabasar
.
Note: Kasani Dole Saida Wannan Tweakware Da Muka Bayar Cheat Din Zaiyi Aiki
Idanma Kasan Kanada Wani Toh Ka Gogesa Kayi Download
Wannan
πŸ‘ŽπŸ‘ŽπŸ‘ŽπŸ‘ŽπŸ‘ŽπŸ‘Ž
Shiga Kayi DOWNLOAD

Bayan Ka Dauko Wannan Tweakware Namuda Muka Baka Saika Dauko
Configure File Dinsa
Shiga Nan Ka Dauko
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

DOWNLOAD CONFIGURE FILE HERE

Bayan Kayo Downloading Dinsu Duka
Ka Tabbatar Kanada 3G Maikyau Sannan Babu Data Ko Daya A Wayar
.
Saika Shiga Cikin
Tweakware
Kaduba
-----> SETTINGS
Ka shiga
Kaduba Can Kasa Zakaga
-------> Import Tweak
Ka Shiga
Daga Nan Zai Shiga Dakai
Cikin
Phone and Memory Card
Wayar Ka Saika Duba
Folder Wayar Ka
Daka Sauke Wannan Configrue
Tweakware
Dana Baku Link Dinsa A Sama
Akwai Mutane Da Dama Da Suke Yawan Complain Akan Basa Ganin Configure
da Ake Basu Suyi Import Dinsa
.
Wannan Matsalar Tana Faruwa ne Yayinda Kukai Download Na Configure Din A Wata Folder Da Baku Dubata Ba Wajen Sauke File Din
.
Insan Samune Kayi Save Download Din A Folder Da Kana Zuwa Zakaga Configure Din
bayan Ka Shiga Folder Daka Sauke Wannan Configure File Na Tweak Din
Saika Click A Kansa
Kayi
Import Dinsa
Bayan Kasamu Nasarar Import Dinsa
Saika Dawo
------> Main Menu
Na Tweakwa Din Saika Shiga
-----> None
Ka Zabi
πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Import Tweak
Daganan Ka Danna
πŸ‘ CONNECT
Saika Jira Kamar Na 4Mins
Anan Take Zaiyi
Connected
Saika Shiga Shiga
Opera, Facebook, Whatsapp, Youtube, Insta
Da Sauran Su Kaci Gabada
Kapcewa!
.
Ina Fata Kun Fahimta
Sannan Duk Wanda Yayi Nasarar Gwadawa Yayi Share Domin wasu Suqaru
.
<b> Mr Bazazzage
ABOUT AREWAONEHello ArewaOne Is Welcome You To The Fantastic Website In Northern Nigeria, ArewaOne.com.ng Is Starting Published Articles Sound,Videos And Good Content.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

Comments

Post a Comment