Labaran duniya : boris Johnson ne sabon fitaiministan Birtaniya A Yanzu!
Jam'iyyar Conservative ta Burtaniya ta zabi Boris Johnson a matsayin sabon shugaban jam'iyyar Conservative inda zai zama sabon Firaiministan kasar.
.
Mista Boris ya yi nasara a kan abokin takararsa, Jeremy Hunt bayan samun kuri'u 92,153 fiye da 46,656 da Jeremy Hunt din ya samu.
.
A ranar Laraba ne dai Boris Johnson zai karbi ragamar shugabanci daga hannun Theresa May.
.
A jawabin da ya gabatar bayan an bayyana shi da wanda ya yi nasara, Mr Johnson ya yaba wa Theresa May inda ya ce " Abin alfahari ne yin aikin da na yi a gwamnatinta". #BBCHausa #BBCNewsHausa

ABOUT AREWAONEHello ArewaOne Is Welcome You To The Fantastic Website In Northern Nigeria, ArewaOne.com.ng Is Starting Published Articles Sound,Videos And Good Content.
Newer Posts
Newer Posts
Older Posts
Older Posts
Comments