Featured Post

labaran siyasa : Wani matashi yaje ganin Atiku sanye da hular kamfe din Buhari ance mai ba zai ga Atikun ba sai ya cire hular:Karanta yanda ta kaya

Wani matashi da yaje ganin dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar yana sanye da hular yakin neman zaben shugaban kasa, Muhammadu Buhari an bayyana mai cewa ba zai iya ganin Atikun ba sai ya core hular kanshi.

Ya bayyana cewa, ya cire hular amma yayin da yake gaban Atiku sai ya cirota ya saka, ya ce babu rikici a siyasa.
ABOUT AREWAONEHello ArewaOne Is Welcome You To The Fantastic Website In Northern Nigeria, ArewaOne.com.ng Is Starting Published Articles Sound,Videos And Good Content.
Newer Posts Newer Posts Older Posts Older Posts

More posts

Comments

Post a Comment